Daga Masnus panda : TABBAS BIRI YAYI KAMA DA MUTUM

TABBAS BIRI YAYI KAMA DA MUTUM Wallahi Aliyu Sani madaki Mai gaskiya ne, Mai sauraro Bari kaji Abin da ya faru tsakanin madaki da Rabiu Bichi a INEC. A lokacin da uwar jam,iyar P.D.P ta jahar Kano ta zabi Rep. Aliyu Sani madaki da shugaban jam,iya Rabiu suleman Bichi ta Turasu hukumar Zabe wato INECContinue reading “Daga Masnus panda : TABBAS BIRI YAYI KAMA DA MUTUM”

Daga malam yahuza mai daraja : yakamata jama’a suyi watsi da labarin da yake yawo akan Engr Abba k. Yusif

Yakamata jama’a suyi watsi da labarain da yake Yawo cewa Engr. Abba K. Yusuf yayi nasara a kotun koli. An buga labarin ne a ‘yan watannin da suka gabata lokacin da muka yi nasarar shari’armu da Alh. Al-amin Little. A yanzu, duk wani bayani dangane da shari’ar Engr. Abba K. Yusuf zai fito ne dagaContinue reading “Daga malam yahuza mai daraja : yakamata jama’a suyi watsi da labarin da yake yawo akan Engr Abba k. Yusif”

Ko kunsan yaren Hausa ne asalin yaren Misirawa a zamanin Fir’auna

Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, rediyon ta tattauna da wani masanin tarihi dan kasar Nijar wanda ya tabbatar da ikirarin kasancewar yaren Hausa a matsayin yaren da mutanen zamanin Fir’aunaContinue reading “Ko kunsan yaren Hausa ne asalin yaren Misirawa a zamanin Fir’auna”

Design a site like this with WordPress.com
Get started