TABBAS BIRI YAYI KAMA DA MUTUM
Wallahi Aliyu Sani madaki Mai gaskiya ne, Mai sauraro Bari kaji Abin da ya faru tsakanin madaki da Rabiu Bichi a INEC.
A lokacin da uwar jam,iyar P.D.P ta jahar Kano ta zabi Rep. Aliyu Sani madaki da shugaban jam,iya Rabiu suleman Bichi ta Turasu hukumar Zabe wato INEC su sa ido a matsayin su na wakilan jam,iyar P.D.P.
Amma mutumin naka shi Rabiu kenan Yana ji Yana gani hukumar Zabe take ta sokewa Engr Abba kabir Yusuf kuri,ar sa. Amma yayi shiru dake bakin su Daya Kuma ya karbi kudinsu yaci.
Shine fa Rep. Aliyu Sani madaki yaga Abin da yake faruwa yayi yawa, yafara yin magana Amma shi Rabiu Bichi yace yayi shiru ai nine shugaban jam,iya.
Takai Takawo har sa insa ta shiga tsakanin su da madaki shine madaki yayi zuciya ya fice daga wajen Ashe matumin naka haka yaso.
Fitar mai Daraja madaki ke da wuya kawai suka suke kuri,a sama da 40,000 Aka kirkiri Wai (Inconclusive).
Kaga kenan yaci Rabin kudi kimanin naira miliyan 250 saura Rabi.
Duk mu bamu gane ba sai yanzu da haka ta faru A









