Daga Nuraddeen M Hamdullahi MAGANAR DOLLARS AKWAI SABON TSALLE

. Dama bahaushe yayi gaskiya duk Wanda yaci yadin mage to dole kuwa sai yayi amansa koda kuwa baya so.Kano garin shehu Usman Dan fodio garin shehunnan malamai masu daraja.kano garin jagoran talakawan Nigeria senator Rabiu Musa kwankwaso .Duk Wanda yaci kudin kanawa to kugaya Masa wlh bai ci bulus ba domin bayan tiya akwaiContinue reading “Daga Nuraddeen M Hamdullahi MAGANAR DOLLARS AKWAI SABON TSALLE”

Zulum zai gina gidaje dubu 10 a manyan biranen Borno, zai rufe sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri da Jere a 2020

Daga Babandi Garba Abadam  Gwamnatin jihar Borno zata gina rukunin gidaje Dubu 10,000 a cikin manya manyan biranen jihar tare da hangen nesan sake maido da ‘yan gudun hijirar tare da rufe sansanonin’ yan gudun hijirar a cikin Maiduguri da Jere a shekara ta 2020. Gwamnan ya sanar da haka a wurin taron kaddamar daContinue reading “Zulum zai gina gidaje dubu 10 a manyan biranen Borno, zai rufe sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri da Jere a 2020”

Design a site like this with WordPress.com
Get started