Kwankwasiyya gidan zumuchi Masha Allah dazu kenan lokacin da muka kaiwa mutane masu daraja abokai na amana kuma abokan gwagwarmaya ziyara ta musamman